- Get link
- X
- Other Apps
Video caption: Yadda muke sarrafa leda zuwa bulo - IntissarYadda muke sarrafa leda zuwa bulo - Intissar Ta ce almajirai ne da 'yan makaranta suke nemo masu ledojin da suke sarrafawa zuwa bulo wanda ake sawa a kasa.- Rundunar 'yan sandan kasar ta yi ikirarin cewa wani saurayin Fatima ne ya shigar da ita sana'ar garkuwa da mutane.Karanta karin bayani
Video content
Video caption: Gane Mini Hanya 11/04/2020 Hira da wanda ya warke daga coronavirusGane Mini Hanya 11/04/2020 Hira da wanda ya warke daga coronavirus Gane Mini Hanya 11/04/2020 Hira da wanda ya warke daga coronavirus- Shugaba Muhammadu Buhari ya ce sun bijiro da gagaruman matakai na kula da lafiyar jama'a don zafafa kokarin gano masu fama da cutar korona da yin gwaji, kebe mutane da kuma bin sawun abokan huldarsu a kasar.Karanta karin bayani
- Zuwa ranar Lahadi 12 ga Afrilu, babu wata shiyya a yankin arewacin Najeriya da cutar coronavirus ba ta shiga ba, sai dai yayin da alkaluma ke nuna masu fama da cutar sun kai tamanin a yankin, al'umma na kara shiga halin fargaba.Karanta karin bayani
- Annobar coronavirus na kara bulla a jihohin Najeriya, duk da matakan da ake dauka na katse hanzarin cutar, a baya-bayan nan dai ta shiga Kano, jiha mafi yawan jama'a a kasar.Karanta karin bayani
- Yayin da alkaluman wadanda suka kamu da annobar covid-19 ke karuwa a Najeriya, mazauna biranen da cutar ta bulla na tunanin ko yaushe za a kawo karshen cutar?Karanta karin bayani
- Hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce mutum 6 sun sake kamuwa da coronavirus.Karanta karin bayani
- Get link
- X
- Other Apps